Share this on:
 • 41
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  41
  Shares

Fitacciyar jarumar nan ta wasan kwaikwayon Hausa da turanci wato ta Kannywood da Nollywood Rahama Sadau ta shiga cikin jerin mata goma zafafa da shafin yanar gizo ya fitar a jiya laraba.

rahama_sadau

Shafin PulseNg din dai ya zabi wadannan matan ne bisa kyawun su, iya kwalliyarsu, yanayin sanya sutura da kuma yadda suke da siga ta daukar hankalin al’umma.

Jarumar ta nuna jin dadin ta matuka data kasance a cikin jerin wadannan mata, haka nan ma masoyanta sun taya ta murna bisa wannan nasara da suke ganin ta samu.

Sai dai mutane da dama a wani bangaren musamman ma bangaren da jarumar ta fito wato Arewa maso yamma na nuna takaicinsu kan yadda suke ganin cewa jarumar tana yin abubuwa da suka sabawa addini da kuma al’adar yankin data fito..

Ko me zaku ce akan wannan batu?

http://www.arewamobile.com/wp-content/uploads/2017/12/sadau_rahma.jpg


Share this on:
 • 41
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  41
  Shares