Gamayyar mawakan hausa sun fito da sabuwar waka don nuna murnar dawowar shugaba Muhammadu Buhari daga jinyar da ya shafe kwanaki yanayi.

Rarara Sabuwar Waka oyoyo baba buhari, gafa tsoho ya sauka

Daga cikin mawakan akwai: Ali Isa Jita, Baban Chinedu, Adamu Hassan Nagudu, Abubakar Sani da sauransu….

Amshin farko: Ga fa tsoho ya sauko, damina gatan tsirrai, Masu fatan mutuwarka yanzu haushi ya karu….

Amshi na biyu: Tshoho gyara zama kaine sama….

Amshi na uku: Maraba da tshoho oyoyo, Su gundura sai ciwon baki….

Credits : arewarmu.com

Sauko Da Audion wakar gafa tshoho ya sauka, Oyoyo Baba Buhari Rarara

Sauko Da Audion wakar gafa tshoho ya sauka, Oyoyo Baba Buhari Rarara

Ads