Share this on:
 • 3
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  3
  Shares

Fasihin mawakin siyasa Dauda Adamu Abdullahi wato Rarara ya saki sabuwar waka dangane da nasarar lashe zaben da gwamna abdullahi umar Ganduje yayi a zaben da ya gudana ranar asabar da ta gabata.

Ita dai wannan waka ta rarara mai taken ” Uban Abba Zama Daram” na zuwa ne a daidai lokacin da jama’a ke keta cece-kuce dangane da sakamakon zaben wanda ake ganin yana cike da kalubale iri-iri.

Ku sauke wannan waka daga link dake kasa

Download Rarara Ganduje Uban Abba Zama Daram


Share this on:
 • 3
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  3
  Shares