Bisa ga tsari da dokar kare hakkin malaka ta tanadar, baza mu samu damar cigaba da dora muku sababbin wakokin Ado Gwanja ba, sai dai zaku iya samun bayanai akan lokaci da kuma guraren da zaku iya samun wakokin su a shagunan kasuwanni dana yanar gizo-gizo.

Domin samun sababbin wakokin albums na Ado Gwanja sai ku rinka bibiyar shi a shafinsa na sadarwar zamani na Instagram ko ta Facebook.

Duk da haka zaku iya cigaba da Kasancewa da mu a arewamobile.com don samun bayanan kan lokaci da kuma gurare da zaku iya samun sababbin wakokin Ado Gwanja .

Ads