Wadannan sune sababbin wakokin da shahararren mawakin nan Adamu Isa wanda aka fi sani da Ado Gwanja ya fitar a shekarar bana a jimillar kundi guda da yayi wa lakabi da “Ga Gwanja Album 2018”.

Wannan album dai na ga gwanja ya kunshi wakoki akalla guda goma sha biyu. Wadannan wakoki dai sun hada da ; Maimunatu, Yabon Annabi, Ga wuri ga waina, Lunguyya, Amarya, A Nigeria da dai sauransu.

Mun samar muku da links da zaku bi don sauke gami da sauraron wadannan wakoki na album din ga Gwanja akan wayoyin ku na hannu. Domin saukewa sai kubi links dake kasa wadanda muka samo daga shafin kannymp3blog.com blog.

Ado Gwanja Maimunatu
Ado Gwanja Yabon Annabi
Ado Gwanja Ga wuri ga waina
Ado Gwanja Lunguyya
Ado Gwanja Amarya
Ado Gwanja A Nigeria
Ado Gwanja Marmara
Ado Gwanja Mama
Ado Gwanja Tip Da Taya
Ado Gwanja Gobe da waka kyauta
Best of ga Gwanja
Ado Gwanja Sama dai mata

Daga karshe kuma mawakin ya saki tallar wakokin sa da yake da kudurin saki a album na gaba wanda yayi wa taken Tambari .