Share this on:
 • 12
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  12
  Shares

Wadannan wasu ne daga cikin dadadan, sababbin, fitattun wakokin da shahararren fasihin mawaki mai tashe wato Hamisu Breaker Dorayi ya fitar a shekarar bana ta 2018 a cikin wani sabon album nashi da yayi wa lakabi da suna “Dalilin So”.

Photo:Hausamedia

Wannan mawaki dai ya samu karbuwa sosai musamman ta bangaren wakokin soyayya masu sosa rai. Ya fara tashe ne sosai a shekarar 2017 data gabata.

Ba mamaki Hamisu Breaker Dorayi bane kadai ya saki album din wakoki, domin ko a kwanakin baya mun kawo muku Wakokin Nura M Inuwa Na album din Wasika da na Manyan Mata da ya fitar a shekarar bana.

Domin sauke wadannan sabbin wakokin na Album din Dalilin So na mawaki Hamisu Breaker sai ku bi download links da muka dauko daga shafin Hausaloaded.com

Tanadin So – Hamisu Breaker
Download now

Dalilin So – Hamisu Breaker
Download now

Tambarin Masoya – Hamisu Breaker
Download now

Budurwa ta – Hamisu Breaker
Download now

Ni Naki Ne – Hamisu Breaker
Download now

Ga Hannu Na – Hamisu Breaker
Download now

Mai Sona – Hamisu Breaker
Download now

Ina Da Masoyiya – Hamisu Breaker
Download now

Kama Muke Da Juna – Hamisu Breaker
Download now


Share this on:
 • 12
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  12
  Shares