Share this on:
 • 5
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  5
  Shares

A makon da ya gabata ne dai fasihin mawakin nan Nura M Inuwa ya fitar da kundin sababbin wakokin sa na sabuwar shekara wato na shekarar 2019 wadanda suke kunshe a cikin kundi guda biyu; Mai zamani da kuma Ango.

A farkon makon nan da muke ciki, mun wallafa wasu daga cikin wadannan sababbin wakoki dake cikin album din mai zamani na nura m inuwa, to a yauma gamu da wakokin dayan kundin nashi, wato kundin Ango.

Mun zakulo muku wadannan wakoki na album din Ango na Nura M Inuwa daga shafin arewablog, wadannan wakoki sune kamar haka:

1. Ango

2. Yardar Allah

3. Labbaika ya ma’aikin Allah

4. Assalam salam

5. Dadin so

6. Dafin so

7. Ma’auni

8. Ina amarya

9. Mai tarbiyya

10. Dan kwali

11. Uwar amarya

12. So da kauna

13. Prof Gwarzo

Duka wadannan wakoki zaku iya samunsu kai tsaye daga shafin arewablog.com


Share this on:
 • 5
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  5
  Shares