Share this on:
 • 35
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  35
  Shares

Wadannan wasu ne daga cikin sababbin wakokin da fasihin mawaki Umar M Sharif yayi kuma ya fitar dasu a bana wato a shekarar 2018. Wakokin sun kayatar sosai.

Shin kunji dadin wakokin albums din da fasihin mawakin ya saki a baya. Daga cikin irin wadannan albums din akwai Tsintuwa, Kuyi hakuri, wakokin Mansoor, jirgin so da sauran su. A arewamobile mun tattaro muku wasu daga cikin sabbin wakokin fasihin mawakin da suka fito a 2018.

Wakokin da mawakin ya saki a bana sun hada da

-Umar m sharif Sabuwar Rayuwa

-Umar M Sharif Kin Hadu Yan Mata

-Umar M Sharif Ana Dara Ga Dare 2018

-Umar M Sharif Bazata 2018

-Ado Gwanja ft. Umar M Sharif Sama Mata

-Umar M Sharif Safna Dace A Soyayya

Bisa ga tsari da dokar kare hakkin malaka ta tanadar, baza mu samu damar cigaba da dora muku sababbin wakokin mawakin Umar M Sharif ba, sai dai zaku iya samun bayanai akan lokaci da kuma guraren da zaku iya samun wakokin su a shagunan kasuwanni dana yanar gizo-gizo.

Domin samun sababbin wakokin albums na Umar M Sharif sai ku rinka bibiyar shi a shafinsa na sadarwar zamani na Instagram ko ta Facebook ko kuma ku duba iTunes.

Zaku iya bin m sherif a account dinsa na instagram @umarmshareef

Duk da haka zaku iya cigaba da Kasancewa da mu a arewamobile.com don samun bayanan kan lokaci da kuma gurare da zaku iya samun sababbin wakokin Umar M Sharif.


Share this on:
 • 35
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  35
  Shares