Share this on:
 • 13
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  13
  Shares

wakokin nura m inuwa 2019

A ranar larabar nan 23 ga watan Janairu na 2019 ne fasihin mawakin nan Nura M Inuwa ya saki kundin (albums) sa guda 2, dake kunshe da sababbin wakokin sa na shekarar 2019.

Yayi ma wadannan albums lakabi da suna Ango da kuma Mai Zamani wanda tuni sun dade da shiga kasuwannin garuruwa musamman ma na nan arewacin Nigeria.

Domin samun wadannan sababbin wakoki na Nura M Inuwa sai ku garzaya shagunan siyar da faya-fayen kallo dake kusa daku.

#Nura_m_inuwa_mai_zamani_album_2019

#Nura_m_inuwa_ango_album_2019


Share this on:
 • 13
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  13
  Shares