baba Kar Ka Canja Mana Magu Song 2017 by Alfazazi

Wannan wata sabuwar waka ce da shahararren mawakin siyasar nan na musamman ga Baba Buhari wato Alfazazi ya fitar tare da Jadda dan Garba biyo bayan yunkurin sanatoci na kin tabbatar da Ibrahim Magu a matsayin shugaban hukumar masu bincikar wadanda suka yiwa dukiyar kasa ta’annati wato EFCC.

Haka zalika ma mawakin ya tabo batun hatsaniyar sanatocin da shugaban custom service wato kwanel (col.) Hamid Ali a cikin wannan wakar mai tsawon kusan mintoci sha shida (16).

#lyrics
-Let me use the opportunity to call all Nigerians
-Magu must be screened
-Magu must be confirmed…

-Kulba na barna, wasu sai su dorawa jaba, sanatocin mu cikin ku wasu basa san gyara, suna batun canja jiga-jigai Hamid Ali da Magu.
Sauko da wakar don saurarenta har karshe

Sauko da wakar Baba Kar Ka Canja Mana Magu By Alfazazi