Waka mai taken barayin Nigeria wacce Yahaya Dan Madaki wanda ake wa lakabi da wazirin Rarara ya rera sannan ya fitar tana kunshe da wasu bayanai da suka shafi yadda ake wadaqa da kudaden talakawa a kasar nan.

Ya bayanin kudade daban-daban da ya kamata ace anyi aiki dasu amma duk sai aka karkatar dasu ta wata hanyar..

Mawakin ya ayyana shugaba Muhammadu Buhari a matsayin “Dodon barayi” domin kuwa duk wani mara gaskiya ko wani mai shirin yin nuku nuku na shakkar sa..

Ku sauke wannan waka daga Pressloaded.com ko kuma ka tsaye daga Wannan link din

Ads