Wannan wata sabuwar wakace da shahararrun mawakin Hausan nan Ado Gwanja tare da Adam Zango suka fitar da taken Girgiza Nan.

sabuwar Wakar Ado Gwanja tare da Adam Zango Girgiza nan

Wakar tana zuwa ne a yayin da ake daukar sabon film dinsu na Dan kuka a birni wanda aka fara dauka a farkon watan nan.

Ku sauko da wakar daga link dake kasa

Download Ado Gwanja Ft Adam A Zango Girgiza Nan Song 2017