Burgu Ya Makale rarara

Shahararren mawakin Hausa kuma mawakin siyasa Dauda Adamu Abdullahi ya fitar da wata sabuwar waka mai taken

” Burgu Ya Makale, Burgu Yaji Wuya, yau Ga Burgu Ya Ci Gyada “

wacce ta fita a cikin wannan makon da muke ciki.

Wannan wakar dai za’a iya alakanta ta da gayyatar da jami’an hukumar EFCC suka yiwa tsohon gwamnan jahar Katsina Barrister Ibrahim Shehu Shema zuwa kotu a kwanakin baya don yaje ya bada bayanin wasu kudade da ake tuhumar sa da murkushewa.

Zaku iya sauko da wannan wakar daga shafin abokina Umar Ibrahim wato pressloaded.com.

Download Rarara Burgu Ya Makale