Wannan wata sabuwar wakace da shahararren mawakin nan na siyasa Dauda Adamu Abdullahi da aka fi sani da dauda kahutu rarara ya saki tare da hadakar mawakin siyasa Isyaku Forest dangane da dawowar shugaba Buhari daga jinyar daya sha fama da ita a birnin London.

Jirgin shugaba Buhari dai ya sauka Abuja da karfe hudu da rabi da minti bakwai 04:37pm a babban filin tashin jirgin sama dake Abuja..

Sai ku sauke wannan waka daga shafin abokina Umar G-star wato pressloaded.com ko kuma ku sauke wannan waka kai tsaye daga Wannan link din

Ads