Jama’a barkanmu da warhaka. A yau muna dauke da wani dan takaitaccen bayani akan yadda zaka sami kyautar katin kira na waya akan kowanne irin layi ta hanyar amfani da application din nairabox.

Nairabox dai wata manhaja ce dake bawa mutum damar biya ko kuma karbar kudi a kan yanar gizo. Daga cikin irin abubuwan da wannan manhaja kan yi sun hada da biya bills na Dstv, biyan kudaden tickets din shiga cinema, siyan katin recharge card da sauransu.

Yadda zaka samu kyautar katin waya

– Da farko sai ka dauko application din mai suna nairabox (Nemi shi a playstore ko kuma ka dauko shi daga nan link din

– Sai ka bude application din sannan sai ka shiga create an account daga nan zaka ga wani shafi kamar wannan

Daga nan sai ka cike komi. Ka tabbata ka sanya email address me aiki sai ka danna create account.

Daga nan za’a kaika zuwa wani page da za’a bukaci ka sanya invitation code, sai ka sanya DEEDA29 sannan sai ka zabi jinsi; Male ko Female.

Daga nan za’a kaika zuwa page din phone number verification, sai ka zabi “call me now ” zasu kiraka inda zasu fada maka wasu lambobi guda 4 sai kawai ka zuba su a cikin akwatun verification din.

Daga sai ka koma cikin inbox din email dinka domin kayi verify nashi , wanda da zarar kayi haka zaka ga an turo maka 100 wanda zaka iya zuwa kayi fitar a matsayin katin kira na waya ta hanyar shiga wajen airtime bayan ka bude application din.

Tuni: Ka tabbata kayi verify din email address dinka ..

Tura wa abokai……