download-arewa -24-mobile-application

Jama’a barkanku da warhaka. Ina ma’abota kallon shirye-shiryen tashar arewa24 kamar su shirin dadin kowa,Kundin Kannywood, Hiphop Top 10, Akushi Da Rufi da sauransu to ga dama ta samu da zaku sauke application na arewa24 akan wayoyinku na android ko kuma iPhones..

Ga masu amfani da wayoyin android sai kawai ku shiga cikin playstore sannan kuyi search da keyword din “Arewa24” ko kuma kubi wannan link din :

AREWA24 for android phones

arewa24

Idan kuma ya kasance kana amfani da iPhone ne sai kaje itunes, wato apple strore kai search din Arewa24 ko kuma a sawwake kabi wannan link din:

AREWA24 app for iPhone users

Da wadannan applications da na zayyano a sama zaku iya kallon shirye-shiryen wannan tasha mai albarka a duk inda kuke akan wayoyinku na hannu…

ku tura ma yan uwa da abokanku wannan labarin ta facebook , twitter, whatsapp da sauransu…