Jama’a barkanku da warhaka.Wadannan wasu ne daga cikin sababbin wakokin Umar M Sharif na shekarar bana ta 2017.

sababbin wakokin Umar M sherif

A kwanakin baya ma mun kawo muku wasu daga cikin sabbin wakokin Nura M Inuwa na 2017, to yau ma ga wasu daga cikin na fasihi Umar M Sharif.

Bisa ga tsari da dokar kare hakkin malaka ta tanadar, baza mu samu damar cigaba da dora muku sababbin wakokin mawakin Umar M Sharif ba, sai dai zaku iya samun bayanai akan lokaci da kuma guraren da zaku iya samun wakokin su a shagunan kasuwanni dana yanar gizo-gizo.

Domin samun sababbin wakokin albums na Umar M Sharif sai ku rinka bibiyar shi a shafinsa na sadarwar zamani na Instagram ko ta Facebook.

Duk da haka zaku iya cigaba da Kasancewa da mu a arewamobile.com don samun bayanan kan lokaci da kuma gurare da zaku iya samun sababbin wakokin Umar M Sharif .

Ads