Shahararren mawakin siyasar nan Dauda Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Dauda Kahutu Rarara ya fitar da wata sabuwar waka mai taken BURGU YA GUDU dangane da binciken da hukumar EFCC take wa tsohon gwamnan jahar Katsina, Barr. Ibrahim Shehu Shema.

Shidai wannan mawaki ya shahara sosai wajen rairo baitoci irin na siyasa musamman wa jam’iyar APC don nuna goyon baya akan salon yadda take gudanar da mulkinta.


Sauko da wannan waka daga wannan shafin

#burgu_ya_gudu
#rarara_burgu
#karya_ta_kure
#Download_rarara_shema