Wannan wata sabuwar wakace daga sabon film din Gwaska Returns da ake shiryawa a yanzu haka.

Gwaska Returns

Adam A Zango ya kasance dai tauraron da yake haskawa a cikin wannan sabon shirin kamar dai yadda yake a wancan na baya.

Ku shiga link dake kasa don ku sauke wannan sabuwar Wakar.

Download Wakar Gwaska Returns By Umar MB 2017

Ads