Share this on:
 • 11
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  11
  Shares

Idan ka kasance ma’aboci kuma masoyin sauraron wakokin hausa to yau zamu zayyano maka gurare ko shafukan da zaka iya samun sababbin wakokin Hausa na shekarar 2019 da muke ciki.

Sababbin wakokin Hamisu Breaker Dorayi na 2019

Domin samun sabbin wakokin Hamisu wato fasihin mawaki wanda tauraruwar sa ke haskawa sai ka duba daya daga cikin shafukan nan dake kasa

1. www.arewablog.com

2. www.wakoki.com.ng

3. www.hausaloaded.com

4. www.arewarulers.com

5. www.hausamini.com

Akwai album da shahararren mawakin ke shirin fitarwa a bana, yayi ma album din laqabi da haseena.

Za kuma ku iya samun sabbin wakokin Hamisu Breaker kai tsaye daga shafinsa na Instagram wato @hamisu_breaker_dorayi

Sababbin Wakokin Umar M Sharif na 2019

Domin sauke Sababbin wakokin umar m sharif sai ku duba wadannan shafukan dake kasa

1. www.hausamini.com

2. www.arewablog.com

3. www.arewatop.com

4. www.wakoki.com.ng

5. www.arewarulers.com

Ko kuma ku bibiyi fasihin mawakin kai tsaye ta adireshin shafinsa na Instagram wato @umarmshareef

Sababbin Wakokin Nura M Inuwa na 2019

Al’ada ce ta fasihin mawaki nura m inuwa, sako sabon album dake dauke da wakoki masu fadakarwa gami da nishadantar a duk farko-farkon wata sabuwar shekara. Wannan karon ma bai yi kasa a gwuiwa ba domin sabbin albums nashi Ango da kuma Mai zamani na nan tafe nan ba da jimawa ba.

Domin sauke sabbin wakokin nura m inuwa sai ku duba wadannan shafukan

1. www.wakoki.com.ng

2. www.hausaloaded.com

3. www.arewablog.com

4. www.pressloaded.com

5. www.arewarulers.com

Sababbin wakokin Ado gwanja na 2019

Domin sauke sababbin wakokin ado gwanja na bana sai a duba

1. www.pressloaded.com

2. www.hausaloaded.com

3. www.wakoki.com.ng

4. www.hausamini.com

Zaku iya bibiyar shi kai tsaye ta Instagram account dinshi wato @adogwanja.

Sababbin wakokin Dauda kahutu rarara

Zaku iya samun sababbin wakokin fasihin mawakin na siyasa wato Dauda kahutu rarara a shafukan da muka zayyana a sama..

Zaku iya bibiyar mawakin ta Instagram a @real_dauda_kahutu_rarara

Zaku iya samun wakokin sauran mawaqan irin su Hussaini Danko, Nazifi Asnanic, Abdul D one, Sayyad G/kaya, Khairat, Isah ayagi da sauran su duka a shafukan da muka zayyana a sama..


Share this on:
 • 11
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
  11
  Shares