Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  

Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa Ummi Zeezee ta bayyana cewa a kaf cikin malaman zamanin nan babu wanda taji zuciyarta take so a matsayin mijin aure kamar shahararren malamin addinin Islama na kasar Zimbabuwe, Ismail Ibn Musa Menk wanda aka fi sani da Mufi Menk.

Jaruma Ummi zee zee tayi wancan bayani ne a wani rubutu data yi wanda yake dauke da hoton malamin a shafinta na Instagram inda ta bayyana abinda ke zuciyarta.

“amma dan Allah a gafarceta idan abinda na fada akwai kuskure a ciki, ni macece wadda bana boye abinda ke zuciyata shi yasa na fito na fada kuma ba dan komai nake sonsa ba sai don Allah.” a cewar ummi zee zee.


Share this on:
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •  
 •