Rundunar yan sanda na musamman bangaren kwararrun wajen kai daukin gaggawa wato IRT karkashin jagorancin mukaddashin kwamishnan yan sanda DCP Abba Kyari sunyi nasarar cafke wani Kasurgumin dan kidnapping da suka addabi hanyar Abuja zuwa Kaduna zuwa Zaria. Shi...