Wakar Nura M Inuwa mai taken Mata ta Abida sabuwar waka ce da fasihin mawakin ya saki cikin jerin wakokin sa na baya bayan nan. A farkon sabuwar shekarar nan ne dai fasihin mawakin ya saki album din Dan...