A yaune shahararren mawakin nan kuma jarumi a harkar film din wasan Hausa na kannywood Adam a zango ya sha alwashin dakatar da yin wasan Hausa tare da yanke shawarar komawa fannin wakoki inda yake ganin zaifi samun saukin...