Shahararren jarumin nan na kannywood kuma fitaccen fasihin mawakin Hausa Adamu Abdullahi wanda aka fi sani da Adam A Zango ya fitar da wata sabuwar waka ta yabon ma’aiki(S. A. W) mai take “SHUGABA SONKA NAKE” wacce ya dora...