Fitacciyar mawakiyar nan ta Hausa Binta Labaran wacce aka fi sani da Fati Nijar ta nuna goyon bayanta ga jarumi Adam A Zango bisa ficewar shi daga jam’iyyar APC mai mulki zuwa jam’iyyar adawa ta PDP a makon da...