Deen Dabai ke muku barka da wannan lokaci. A can baya ne kamfanonin layukan wayoyi a Nigeria suka fiddo da tsaruka na saukin kira da kuma na saukin data ta browsing. Cikin wadannan kamfanonin layukan kuwa harda layin airtel...