A ranar larabar nan 23 ga watan Janairu na 2019 ne fasihin mawakin nan Nura M Inuwa ya saki kundin (albums) sa guda 2, dake kunshe da sababbin wakokin sa na shekarar 2019. Yayi ma wadannan albums lakabi da...