Tsohon dogarin shugaban kasa marigayi Sani Abacha wato Major Hamza Al-Mustapha ya bayyana cewa zancen kudin da ake cewa uban gidansa ya sata gami da boye su a kasar waje ba gaskiya bane, hasali ma taimaka wa kasar yayi....