Kungiyar masu shirya fina-finai MOPPAN reshen jahar Kano ta bada sanarwar sallamar jarumar yar film din nan Rahama Sadau daga masana’antar film din Hausa ta kannywood. Wannan mataki dai ya biyo bayan wani video da jarumar ta fito tare...