Shahararren mawakin Hausa kuma shaharrare a wakar siyasa wato Dauda Adamu Abdullah Kahutu wanda aka fi sani da Rarara ya bayyana yanda wasu masu garkuwa da mutane suka sace shi gami da karban kudi har naira milliyan biyu da...