Gidan talabijin na arewa24 na yekuwar neman jarumai da zasu fito a cikin wani sabon tsarin shirin wasan kwaikwayo da tashar zata rika shirya wa. Tashar Arewa24 itace tasha dake daukar nauyin gudanar da sananne kuma fitaccan wasan kwaikwayon...