A cikin wannan shiri na dadin kowa sabon salo kashi na 81 za ku ga yadda Malam Kabiru Makaho tare da matarsa Delu cogal wato macogala ke yunkurin hana Bintalo cigaba da zuwa makaranta. Jikin Bintu dai yayi tsauri...