Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari zai tashi ranar talata ya zuwa birnin london na kasar Ingila don halartar taro na musamman da za’a gudanar kan yaki da cin hanci da rashawa. Wannan sanarwar ta fito ne ta hannun mai...