A cikin wannan shiri na dadin kowa sabon salo kashi na 83 za ku ga yadda abokan aikin alhaji mala ke kokarin kunno masa wuta biyo bayan fahimtar da suka yi cewa alhaji Mala ya siyar da transformer. Shin...