A cikin wannan shiri na dadin kowa sabon salo episode 85 zaku ga yadda zata kaya tsakanin Kofur(cpl) Audu da malam Ayuba mai gadi wajen neman soyayyar Bilkisu mai abinci dukda dai akwai yiwuwar malam Ayuba ya koma wani...