A cikin wannan shiri na dadin kowa sabon salo episode 88 zaku ga halin da Madam Gloria take shiga bayan tafiyar mijinta Daniels da kuma diyarta Stephanie. Haka nan zaku ga yadda zata kaya tsakanin madam Gloria da kuma...