A cikin wannan shiri na dadin kowa sabon salo episode 89 zaku ga yadda wasu gurbatattun yan siyasa ke amfani da wasu miyagun matasa don tayar da zaune tsaye a lokutan zabe. An wanke Hafsatu matar malam Musa tsohon...