A cikin wannan shiri na dadin kowa sabon salo episode 84 zaku ga yadda take kayawa tsakanin Hafsatu da Baraka kan sace mata waya da akayi inda ita Baraka ke zargin Hafsatu da hakan. Shin ko yaya zata kasance....