A cikin wannan shiri na dadin kowa sabon salo episode 86 zaku ga yadda soyayyar Ibrahim IB da Bintu ke kara karfafa wanda da alamun hakan in har ta dore zai yiwa Aunty Yana da Alhaji Mala dadi sosai,...