A satin daya gabata cikin shirin dadin kowa sabon salo kun ga yadda sallau ya kwace daga asibiti ya shigo gari don ganin yazo ya dau mataki akan dantani da ya ke ma kallon maci amana. A cikin wannan...