A cikin wannan shiri na dadin kowa sabon salo episode 90 zaku ga yadda take kayawa a gidan malam Musa tsohon soja biyo bayan batan dabon da kudin da ya baiwa baraka ajiya sukayi, ko za’a gano wadannan kudade....