A cikin wannan sabon shiri na dadin kowa sabon salo kashi na 87 zaku ga cewar Aminu Ak ya amsa gayyatar Malam Zayyad domin su tattauna wani abu dashi Malam Zayyad din ke son Aminu AK yayi masa. Ko...