A kwanakin bayane nayi wani rubutu akan sanarwar da kamfanin whatsapp ya fitar ta cewar Whatsapp zai daina aiki akan wadansu wayoyi ciki ko harda wayoyin blackberry z10, window phones da kuma wasu kananun wayoyin android. Kamfanin ya fitar...