Jama’a barkanmu da warhaka , ina muku marhabun da zuwa shafin arewamobile. Idan za’a iya tunawa a kwanakin baya nayi wani rubutu akan Google allo, sabon application da ake sa ran zaifi whatsapp dadi . A yau muna dauki...