Jama’a barkanmu da warhaka. A yau muna dauke da wani dan takaitaccen bayani akan yadda zaka sami kyautar katin kira na waya akan kowanne irin layi ta hanyar amfani da application din nairabox. Nairabox dai wata manhaja ce dake...