Jama’a barkanku da wannan lokaci na ranar Juma’a. A cikin wannan rubutun in sha Allahu zanyi muku bayani daya bayan daya akan yadda ake amfani da android device manager na google. Android device manager wata manhaja ce ta yanar...