Wadannan wasu ne daga cikin dadadan, sababbin, fitattun wakokin da shahararren fasihin mawaki mai tashe wato Hamisu Breaker Dorayi ya fitar a shekarar bana ta 2018 a cikin wani sabon album nashi da yayi wa lakabi da suna “Dalilin...