Rahama sadau ta amsa gayyatar da wasu jaruman Hollywood; akon da Jeta amata sukayi mata don su yi wani wasan kwaikwayo mai taken “The American King” wanda zasu shirya shi a wasu birane na kasar Amurka , Senegal South...