A kwanakin bayane kamfanin apple ya fitar da sanarwar fitar da sabuwar wayarsu kirar iPhone 7 plus. Kawo yanzu wayar ta fantsama ya zuwa gurare da yawa na kasuwannin duniya inda ake sayar da ita ba kakkautawa dukda kasancewar...